10 versículos motivacionais: busque inspiração na Palavra de Deus
A Bíblia está cheia de versículos que nos motivam e encorajam a enfrentar os desafios da vida, nos lembrando da força, esperança e amor que encontramos em Deus. Um exemplo poderoso está em Filipenses 4:13, onde Paulo declara: "Posso todas as coisas naquele que me fortalece."
Abaixo, leia 10 versículos bíblicos que podem ajudar a renovar sua motivação em meio a rotina.
Versículos
1. Josué 1:9
Ba ni na umarce ka ba? Ka yi ƙarfin hali ka kuma kasance da rashin tsoro. Kada ka ji tsoro; kada ka karaya, gama Ubangiji Allahnka zai kasance tare da kai duk inda za ka je."
2. Isaías 40:31
amma waɗanda suka dogara ga Ubangiji
za su sabunta ƙarfinsu.
Za su yi firiya da fikafikai kamar gaggafa;
za su kuma yi gudu ba kuwa za su gaji ba,
za su yi tafiya ba kuwa za su kasala ba.
3. Salmo 23:4
Ko da na yi tafiya
ta kwari na inuwar mutuwa,
ba zan ji tsoron mugu ba,
gama kana tare da ni;
bulalarka na dūka da kuma sandanka na tafiya,
za su yi mini ta’aziyya.
4. Romanos 8:37
A’a, cikin dukan waɗannan abubuwa mun ma fi masu nasara ta wurin shi wanda ya ƙaunace mu.
5. Deuteronômio 31:6
Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali. Kada ku ji tsoro, ko ku firgita saboda su, gama Ubangiji Allahnku yana tafe tare da ku, ba zai taɓa barinku ko yă yashe ku ba."
6. Salmo 27:1
Ubangiji ne haskena da cetona,
wa zan ji tsoro?
Ubangiji ne mafakar raina,
wane ne zan ji tsoro?
7. Provérbios 3:5-6
Ka dogara ga Ubangiji da dukan zuciyarka
kada kuma ka dangana ga ganewarka;
cikin dukan hanyoyinka ka amince da shi,
zai kuwa sa hanyoyinka su miƙe.
##
8. 2 Coríntios 12:9
Amma ya ce mini, "Alherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ƙarfi ne ake ganin cikar ikona." Saboda haka, zan ƙara yin taƙama da farin ciki game da rashin ƙarfina, domin ikon Yesu Kiristi yă zauna tare da ni.
##
9. Hebreus 12:1-2
Saboda haka, da yake muna kewaye da irin wannan taron shaidu mai girma, sai mu yar da duk abin da yake hana mu da kuma zunubin da yake saurin daure mu, mu kuma yi tseren da aka sa a gabanmu da nacewa. Bari mu kafa idanunmu a kan Yesu, tushe da kuma kammalar bangaskiyarmu, wanda ya jure kunyar gicciye da aka yi masa, domin ya san cewa daga baya zai yi farin ciki ya yi haka. Yanzu kuma yana zaune a hannun dama na kursiyin Allah.
10. Salmo 46:1
Allah ne mafakarmu da ƙarfinmu,
kullum yana a shirye yă taimaka a lokacin wahala.
Deus é o Caminho!
A Palavra de Deus é uma fonte inesgotável de encorajamento e motivação. Meditar nesses versículos pode fortalecer sua fé e renovar suas forças para enfrentar os desafios diários.
Compartilhe este artigo com seus irmãos que precisam de inspiração e motivação através da Palavra de Deus.
Deus abençoe!