Pular para o conteúdo
Publicidade

Confissão

Por Bíblia Online

A confissão é caminho de libertação e restauração. Quando confessamos nossos pecados, Deus é fiel e justo para nos perdoar e nos purificar de toda injustiça.

Confessar e receber perdão

Se confessarmos os nossos pecados, Ele é fiel e justo para nos perdoar. A confissão abre a porta da graça restauradora.

In muka furta zunubanmu, shi mai aminci ne, mai adalci kuma, zai gafarta mana zunubanmu, kuma tsarkake mu daga dukan rashin adalci.

Sa’an nan na furta zunubina a gare ka

ban kuwa ɓoye laifina ba.

Na ce, "Zan furta

laifofina ga Ubangiji."

Ka kuwa gafarta

laifin zunubina. Sela

Sa’ad da na yi shiru,

ƙasusuwana sun yi ta mutuwa

cikin nishina dukan yini.

Duk wanda ya ɓoye zunubansa ba ya taɓa cin nasara,

amma duk wanda ya furta ya kuma ƙi su yakan sami jinƙai.

mun yi zunubi muka kuma yi ba daidai ba. Mu mugaye ne da kuma yan tawaye; mun juya wa umarninka da shari’unka baya.

Sa’ad da wani yana da laifi a kowanne cikin waɗannan hanyoyi, dole furta a hanyar da ya yi zunubin

Confissão como fé

Se com a boca confessares que Jesus é Senhor e creres, serás salvo. A confissão de fé é alicerce da vida cristã.

Cewa in ka furta da bakinka, "Yesu Ubangiji ne," ka kuma gaskata a zuciyarka cewa Allah ya da shi daga matattu, za ka sami ceto.

Gama da zuciyarka ce kakan gaskata a kuma kuɓutar da kai, da bakinka ne kuma kake furta a kuma cece ka.

gama duka sun yi zunubi suka kuma kāsa ga ɗaukakar Allah, an kuma kuɓutar da su kyauta ta wurin alherinsa bisa ga aikin fansar da ya zo ta wurin Yesu Kiristi.

Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar shaida a gaban shaidu masu yawa.

Saboda haka ku tuba, ku juyo ga Allah, don a shafe zunubanku, don lokutan wartsakewa su zo daga wurin Ubangiji,

Saboda haka, ku furta wa juna zunubanku, ku yi addu’a saboda juna, domin ku sami warkarwa. Addu’ar mai adalci tana da iko da kuma amfani.

Ku matso kusa da Allah shi kuwa zai matso kusa da ku. Ku wanke hannuwanku, ku masu zunubi, ku kuma tsarkake zukatanku, ku masu zuciya biyu.

Seja o primeiro