Publicidade

Cura

Por Bíblia Online

A cura é promessa e poder de Deus. Jesus curou toda enfermidade e todo mal. As Escrituras declaram que pelas suas pisaduras fomos sarados — cura do corpo, da alma e do espírito.

Pelas suas pisaduras

Ele foi ferido pelas nossas transgressões e moído pelas nossas iniquidades. Pelas suas pisaduras fomos sarados.

Amma aka yi masa rauni saboda laifofinmu,

aka ƙuje shi saboda kurakuranmu;

hukuncin da ya kawo mana salama ya kasance a kansa,

kuma ta wurin mikinsa ya sa muka warke.

Amma aka yi masa rauni saboda laifofinmu,

aka ƙuje shi saboda kurakuranmu;

hukuncin da ya kawo mana salama ya kasance a kansa,

kuma ta wurin mikinsa ya sa muka warke.

Tabbatacce ya ɗauki cututtukanmu

ya kuma daure da baƙin cikinmu

duk da haka muka ɗauka Allah ya hukunta shi ne,

ya buge shi ya kuma sa ya sha azaba.

Amma aka yi masa rauni saboda laifofinmu,

aka ƙuje shi saboda kurakuranmu;

hukuncin da ya kawo mana salama ya kasance a kansa,

kuma ta wurin mikinsa ya sa muka warke.

Shi kansa ya ɗauki zunubanmu a jikinsa a kan itace, domin mu mutu ga zunubai mu kuma rayu ga adalci; ta wurin raunukansa ne kuka sami warkarwa.

Shi kansa ya ɗauki zunubanmu a jikinsa a kan itace, domin mu mutu ga zunubai mu kuma rayu ga adalci; ta wurin raunukansa ne kuka sami warkarwa.

Jesus, o curador

Jesus percorreu cidades e aldeias curando toda doença. Ele deu autoridade aos discípulos para curar enfermos.

Ma’aikata kaɗan ne

Yesu ya zazzaga dukan garuruwa da ƙauyuka, yana koyarwa a majami’unsu, yana wa’azin labari mai daɗi na mulkin yana kuma warkar da kowace irin cuta da rashin lafiya.

Ku warkar da marasa lafiya, ku da matattu, ku tsabtacce kutare, ku kuma fitar da aljanu. A kyauta kuka samu, ku kuma bayar a kyauta.

Ku warkar da marasa lafiya, ku da matattu, ku tsabtacce kutare, ku kuma fitar da aljanu. A kyauta kuka samu, ku kuma bayar a kyauta.

Yesu ya aiki sha biyun

Sai ya kira almajiransa goma sha biyu wurinsa ya kuma ba su iko su fitar aljanu, su kuma warkar da kowace irin cuta da rashin lafiya.

Da jin wannan, Yesu ya ce, "Ai, ba masu lafiya ba ne su bukatar likita, sai dai marasa lafiya.

Yesu ya warkar da marasa lafiya

Yesu ya zazzaga dukan Galili, yana koyarwa a cikin majami’unsu, yana wa’azin labari mai daɗi na mulkin sama, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiyar mutane.

Ku warkar da marasa lafiya da suke wurin. Ku kuma faɗa musu cewa, Mulkin Allah yana kusa da ku.

"Ruhun Ubangiji yana kaina,

domin ya shafe ni,

in yi wa matalauta wa’azin bishara.

Ya aiko ni in yi shelar yanci ga yan kurkuku,

in kuma buɗe idanun makafi,

in ba da yanci ga waɗanda aka danne.

Da ya gan su sai ya ce, "Ku je ku nuna kanku ga firistoci." Suna kan hanyar tafiya sai suka tsabtacce.

Yesu ya warkar da mace gurguwa a ranar Asabbaci.

Wata ranar Asabbaci, Yesu yana koyarwa a wata majami’a, a wurin kuwa, akwai wata mace wadda aljani ya gurgunta, har na shekaru goma sha takwas. Duk ta tanƙware, ba ta ma iya miƙewa ko kaɗan. Da Yesu ya gan ta, sai ya kirata gaba, ya ce mata, "Mace, an yantar da ke daga rashin lafiyarki." Sai ya ɗibiya hannuwansa a kanta, nan da nan sai ta miƙe, ta yabi Allah.

Amma mai mulkin majami’ar ya ji haushi da Yesu ya yi warkarwa a ranar Asabbaci. Sai ya ce wa mutanen, "Akwai ranaku shida da ya kamata a yi aiki. Saboda haka, ku zo a ranakun nan a warkar da ku, ba ranar Asabbaci ba."

Ubangiji ya amsa masa ya ce, "Ku munafukai! Ashe, kowannenku ba yakan kunce bijiminsa ko jakinsa, kai shi waje ba shi ruwa, a ranar Asabbaci ba? Ashe, bai kamata a yantar da macen nan, diyar zuriyar Ibrahim, wadda Shaiɗan ya daure, har shekara goma sha takwas, a ranar Asabbaci, daga abin da ya daure ta ba?"

Sa’ad da ya faɗi wannan, sai duka masu gāba da shi suka kunyata. Amma mutane kuwa suka yi murna saboda dukan abubuwan banmamaki da yake yi.

Da Yesu ya ji wannan, sai ya ce wa Yayirus, "Kada ka ji tsoro, ka gaskata, za a kuma warkar da ita."

Sai ya ce mata, "Diyata, bangaskiyarki ta warkar da ke. Ki sauka lafiya, kin kuma rabu da dukan wahalarki."

Yesu ya ce, " In za ka iya? Ai, kome mai yiwuwa ne ga wanda ya gaskata."

Yesu ya ce, "Je ka, bangaskiyarka ta warkar da kai." Nan da nan, ya sami ganin gari, ya kuma bi Yesu suka tafi.

Waɗannan alamu za su kasance tare da waɗanda suka gaskata. A cikin sunana za su fitar da aljanu, za su yi magana da sababbin harsuna. Za su ɗauki macizai da hannuwansu. In kuwa suka sha mugun dafi, ba zai cuce su ba ko kaɗan. Za su ɗibiya hannuwansu a kan marasa lafiya, su kuwa warke."

Sai Bitrus ya ce masa, "Eniyas, Yesu Kiristi ya warkar da kai. Tashi ka naɗe tabarmarka." Nan da nan Eniyas ya tashi.

Eu sou o Senhor que te sara

Eu sou o Senhor que te sara. Ele perdoa todas as iniquidades e sara todas as enfermidades — com bondade e misericórdia.

Ya ce, "In kun kasa kunne ga muryar Ubangiji Allahnku kuka yi abin da yake daidai a idanunsa, in kun mai da hankali ga umarnansa, kuka kiyaye dukan farillansa, ba zan kawo muku wani ciwon da na kawo a kan Masarawa ba, gama ni ne Ubangiji da nake warkar da ku."

Ku bauta wa Ubangiji Allahnku, albarkansa kuwa za kasance a kan abincinku da ruwan shanku. Zan ɗauke cuta daga cikinku.

wanda yake gafarta dukan zunubai

yake kuma warkar da dukan cututtuka,

wanda yake gafarta dukan zunubai

yake kuma warkar da dukan cututtuka,

Ya warkar da masu raunanar zuciya

ya ɗaɗɗaura miyakunsu.

Ya warkar da masu raunanar zuciya

ya ɗaɗɗaura miyakunsu.

Ya ba da umarninsa ya kuma warkar da su

ya kuɓutar da su daga kabari.

Ya ba da umarninsa ya kuma warkar da su

ya kuɓutar da su daga kabari.

Ya Ubangiji Allahna, na yi kira gare ka don taimako

ka kuwa warkar da ni.

Ubangiji yakan ba wa makafi ido,

Ubangiji yakan ɗaga waɗanda aka rusunar da su ƙasa,

Ubangiji yana ƙaunar masu adalci.

Ubangiji zai ba shi ƙarfi a gadon rashin lafiyarsa

ya mayar masa da lafiya daga ciwon da ya kwantar da shi.

Adali zai iya kasance da wahala da yawa,

amma Ubangiji yakan cece shi daga dukansu;

Cura e restauração

Eu te restaurarei e sararei as tuas feridas, diz o Senhor. A oração da fé salvará o enfermo e o Senhor o levantará.

Amma zan mayar muku da lafiya

in kuma warkar da mikinku,in ji Ubangiji,

domin ana ce da ku yasassu,

Sihiyona wadda ba wanda ya kula da ita.

" Duk da haka, zan kawo lafiya da warkarwa gare ta; zan warkar da mutanena in kuma wadata su da salama da zama lafiya.

Ka warkar da ni, ya Ubangiji, zan kuwa warke;

ka cece ni zan kuwa cetu,

gama kai ne nake yabo.

Akwai waninku da yake ciwo? Ya kamata kira dattawan ikkilisiya su yi masa addu’a, su kuma shafa masa mai cikin sunan Ubangiji. Addu’ar da aka yi cikin bangaskiya, za warkar da marar lafiya, Ubangiji zai tashe shi. In ya yi zunubi kuwa za a gafarta masa.

Akwai waninku da yake ciwo? Ya kamata kira dattawan ikkilisiya su yi masa addu’a, su kuma shafa masa mai cikin sunan Ubangiji. Addu’ar da aka yi cikin bangaskiya, za warkar da marar lafiya, Ubangiji zai tashe shi. In ya yi zunubi kuwa za a gafarta masa. Saboda haka, ku furta wa juna zunubanku, ku yi addu’a saboda juna, domin ku sami warkarwa. Addu’ar mai adalci tana da iko da kuma amfani.

Saboda haka, ku furta wa juna zunubanku, ku yi addu’a saboda juna, domin ku sami warkarwa. Addu’ar mai adalci tana da iko da kuma amfani.

Don kada in cika da girman kai saboda waɗannan mafifitan manyan wahayoyi, sai aka sa mini wata ƙaya a jikina wadda ta zama ɗan saƙon Shaiɗan, don ta wahalshe ni. Sau uku na roƙi Ubangiji raba ni da wannan abu. Amma ya ce mini, "Alherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ƙarfi ne ake ganin cikar ikona." Saboda haka, zan ƙara yin taƙama da farin ciki game da rashin ƙarfina, domin ikon Yesu Kiristi zauna tare da ni.

in mutanena, waɗanda ake kira da sunana, sun ƙasƙantar da kansu, suka kuma yi addu’a, suka nemi fuskata, suka kuma juye daga mugayen hanyoyinsu, zan ji daga sama in kuma gafarta zunubinsu in kuwa warkar da ƙasarsu.

"Ka koma ka ce wa Hezekiya, shugaban mutanena, Ga abin da Ubangiji Allah na mahaifinka Dawuda ya ce, na ji addu’arka na kuma ga hawayenka; zan warkar da kai. A rana ta uku daga yau za ka haura zuwa haikalin Ubangiji.

Promessas e esperança

O Senhor dá forças aos cansados. O sol da justiça se levantará com salvação nas suas asas.

Yakan ba da ƙarfi ga waɗanda suka gaji

kuma ƙara ƙarfi ga marasa ƙarfi.

Amma ku da kuke girmama sunana, ranar adalci za fito tare da warkarwa a fikafikanta. Za ku kuwa fita kuna tsalle kamar yan maruƙan da aka sake daga garke.

Amma ku da kuke girmama sunana, ranar adalci za fito tare da warkarwa a fikafikanta. Za ku kuwa fita kuna tsalle kamar yan maruƙan da aka sake daga garke.

Zuciya mai farin ciki magani ne mai kyau,

amma bakin rai kan busar da ƙasusuwa.

"Ku shirya hanyoyi marasa gargaɗa saboda ƙafafunku," don kada guragu su daɗa gurguntawa, sai dai su warke.

Seja o primeiro
Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-