7 ensinamentos de Jesus para uma vida plena
Jesus nos deixou ensinamentos que transformam vidas e podemos acompanhar diversos momentos em que isso foi mostrado na Bíblia. Veja a seguir 7 ensinamentos Cristo que podem trazer paz e plenitude espiritual.
Lista de ensinamentos:
1. Mateus 22:37-39
Yesu ya amsa ya ce, " ‘Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka da dukan ranka da kuma dukan hankalinka.’ Wannan, ita ce doka ta fari da kuma mafi girma. Ta biye kuma kamar ta farkon take. ‘Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.’
2. Mateus 18:21-22
Misalin bawa marar tausayi
Sai Bitrus ya zo wurin Yesu ya yi masa tambaya ya ce, "Ubangiji, sau nawa zan yafe wa ɗan’uwana sa’ad da ya yi mini zunubi? Har sau bakwai?"
Yesu amsa ya ce, "Ina gaya maka, ba sau bakwai ba, amma sau saba’in da bakwai.
3. Mateus 5:44
Amma ina gaya muku, ku ƙaunaci abokan gābanku kuma ku yi wa waɗanda suke tsananta muku addu’a,
4. Mateus 7:1
Ɗora wa waɗansu laifi
"Kada ku ba wa kowa laifi, don kada a ba ku laifi ku ma.
5. Mateus 6:33
Da farko dai, ku nemi mulkin Allah da kuma adalcinsa, za a kuwa ba ku dukan waɗannan abubuwa.
6. Mateus 23:12
Gama duk wanda ya ɗaukaka kansa, za a ƙasƙantar da shi, duk kuma wanda ya ƙasƙantar da kansa, za a ɗaukaka shi.
7. João 14:1
Yesu ya ta’azantar da almajiransa
"Kada zuciyarku ta ɓaci. Ku gaskata da Allah, ku kuma gaskata da ni.
Esses versículos te ajudaram? Então compartilhe esses ensinamentos de Jesus com seus amigos e ajude a espalhar a palavra de Cristo.
Deus abençoe!