Publicidade

Força

Por Bíblia Online

O Senhor é a nossa força. A Bíblia está repleta de promessas para os que se sentem fracos, cansados ou sobrecarregados. Deus fortalece, sustenta e renova os que confiam nele.

O Senhor é minha força

O Senhor é minha força e meu escudo; nele meu coração confia. Ele é a fortaleza da minha vida — de quem me recearei?

Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata;

zuciyata ta amince da shi, kuma na sami taimako.

Zuciyata ta yi tsalle don farin ciki

zan kuwa yi godiya gare shi cikin waƙa.

Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata;

zuciyata ta amince da shi, kuma na sami taimako.

Zuciyata ta yi tsalle don farin ciki

zan kuwa yi godiya gare shi cikin waƙa.

Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata;

zuciyata ta amince da shi, kuma na sami taimako.

Zuciyata ta yi tsalle don farin ciki

zan kuwa yi godiya gare shi cikin waƙa.

Ubangiji shi ne ƙarfin mutanensa,

kagarar ceto domin shafaffensa.

Ubangiji ne haskena da cetona,

wa zan ji tsoro?

Ubangiji ne mafakar raina,

wane ne zan ji tsoro?

Har yanzu ina da ƙarfin gwiwa a wannan cewa

zan ga alherin Ubangiji;

a ƙasar masu rai.

Ka dogara ga Ubangiji,

ka yi ƙarfin hali ka yi ƙarfin zuciya

ka kuma dogara ga Ubangiji.

Ka dogara ga Ubangiji,

ka yi ƙarfin hali ka yi ƙarfin zuciya

ka kuma dogara ga Ubangiji.

Ubangiji ne ƙarfina da waƙata;

ya zama mai cetona.

Ina ƙaunarka, ya Ubangiji, ƙarfina.

Ubangiji shi ne dutsena, kagarata da kuma mai cetona;

Allahna shi ne dutsena, a gare shi nake neman mafaka.

Shi ne garkuwata da ƙahon cetona, mafakata.

Da taimakonka zan iya fāɗa wa runduna;

tare da Allahna zan iya rinjayi katanga.

Gama wane ne Allah in ba Ubangiji ba?

Wane ne kuwa Dutse in ba Allahnmu ba?

Renovar as forças

Os que esperam no Senhor renovam as forças. Sobem com asas como águias, correm e não se cansam, caminham e não se fatigam.

amma waɗanda suka dogara ga Ubangiji

za su sabunta ƙarfinsu.

Za su yi firiya da fikafikai kamar gaggafa;

za su kuma yi gudu ba kuwa za su gaji ba,

za su yi tafiya ba kuwa za su kasala ba.

amma waɗanda suka dogara ga Ubangiji

za su sabunta ƙarfinsu.

Za su yi firiya da fikafikai kamar gaggafa;

za su kuma yi gudu ba kuwa za su gaji ba,

za su yi tafiya ba kuwa za su kasala ba.

amma waɗanda suka dogara ga Ubangiji

za su sabunta ƙarfinsu.

Za su yi firiya da fikafikai kamar gaggafa;

za su kuma yi gudu ba kuwa za su gaji ba,

za su yi tafiya ba kuwa za su kasala ba.

Yakan ba da ƙarfi ga waɗanda suka gaji

yă kuma ƙara ƙarfi ga marasa ƙarfi.

Yakan ba da ƙarfi ga waɗanda suka gaji

yă kuma ƙara ƙarfi ga marasa ƙarfi.

Yakan ba da ƙarfi ga waɗanda suka gaji

yă kuma ƙara ƙarfi ga marasa ƙarfi.

Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai;

kada ka karai, gama ni ne Allahnka.

Zan ƙarfafa ka in kuma taimake ka;

zan riƙe ka da hannun damana mai adalci.

Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai;

kada ka karai, gama ni ne Allahnka.

Zan ƙarfafa ka in kuma taimake ka;

zan riƙe ka da hannun damana mai adalci.

Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai;

kada ka karai, gama ni ne Allahnka.

Zan ƙarfafa ka in kuma taimake ka;

zan riƙe ka da hannun damana mai adalci.

"Matalauta da mabukata suna neman ruwa,

amma babu kome;

harsunansu sun bushe saboda ƙishi.

Amma Ni Ubangiji zan amsa musu;

Ni, Allah na Isra’ila, ba zan yashe su ba.

Kai ka zama mafakar matalauta, mafaka don mabukata cikin damuwa,

wurin ɓuya daga hadari, inuwa kuma daga zafin rana.

Gama numfashin mugaye yana kamar da hadari mai bugun bango

in tanada wa waɗanda suke baƙin ciki a Sihiyona,

in maido musu rawani mai kyau

a maimako na toka,

man murna

a maimako na makoki,

da kuma rigar yabo

a maimako na ruhun fid da zuciya.

Za a ce da su itatuwan oak na adalci,

shukin Ubangiji

don bayyana darajarsa.

Tudo posso em Cristo

Tudo posso naquele que me fortalece. Deus dá poder ao cansado e multiplica as forças dos que não têm vigor.

Ina iya yin kome ta wurin wannan wanda yake ba ni ƙarfi.

Ina iya yin kome ta wurin wannan wanda yake ba ni ƙarfi.

Ina iya yin kome ta wurin wannan wanda yake ba ni ƙarfi.

da tabbacin cewa wanda ya fara kyakkyawan aikin nan a cikinku, zai kai shi ga kammalawa har yă zuwa ranar Kiristi Yesu.

Amma ya ce mini, "Alherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ƙarfi ne ake ganin cikar ikona." Saboda haka, zan ƙara yin taƙama da farin ciki game da rashin ƙarfina, domin ikon Yesu Kiristi yă zauna tare da ni. Shi ya sa nake murna cikin rashin ƙarfi, da zagi, da shan wahaloli, da tsanantawa, da matsaloli, saboda Kiristi. Don a sa’ad da nake marar ƙarfi a nan ne nake da ƙarfi.

Amma ya ce mini, "Alherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ƙarfi ne ake ganin cikar ikona." Saboda haka, zan ƙara yin taƙama da farin ciki game da rashin ƙarfina, domin ikon Yesu Kiristi yă zauna tare da ni. Shi ya sa nake murna cikin rashin ƙarfi, da zagi, da shan wahaloli, da tsanantawa, da matsaloli, saboda Kiristi. Don a sa’ad da nake marar ƙarfi a nan ne nake da ƙarfi.

Shi ya sa nake murna cikin rashin ƙarfi, da zagi, da shan wahaloli, da tsanantawa, da matsaloli, saboda Kiristi. Don a sa’ad da nake marar ƙarfi a nan ne nake da ƙarfi.

Makaman da muke yaƙi da su, ba makamai na duniya ba ne. Sai dai na ikon Allah ne, masu rushe wuraren mafaka masu ƙarfi.

Ba mu da wani abin da za mu nuna cewa da iyawarmu ne muke aikin nan. Iyawarmu daga wurin Allah ne.

Força do Espírito

Recebereis poder ao descer sobre vós o Espírito Santo. O Espírito nos fortalece com poder no homem interior.

Amma ku za ku karɓi iko sa’ad da Ruhu Mai Tsarki ya sauka a kanku; za ku kuma zama shaiduna cikin Urushalima, da kuma cikin dukan Yahudiya da Samariya, zuwa kuma iyakar duniya."

Da suka ga ƙarfin halin Bitrus da Yohanna suka kuma gane cewa su marasa ilimi ne, talakawa kuma, sai suka yi mamaki suka kuma lura cewa waɗannan mutane sun kasance tare da Yesu.

Ina addu’a cewa daga yalwar ɗaukakarsa zai ƙarfafa ku da iko daga ciki ta wurin Ruhunsa.

A ƙarshe, bari ƙarfin ikon Ubangiji yă ba ku ƙarfi.

A ƙarshe, bari ƙarfin ikon Ubangiji yă ba ku ƙarfi.

A ƙarshe, bari ƙarfin ikon Ubangiji yă ba ku ƙarfi.

Bari ɗaukaka ta tabbata a gare shi shi wanda yake da ikon yin aiki a cikinmu, yana kuma aikata abubuwa fiye da dukan abin da muke roƙo, ko muke tunani. Bari ɗaukaka ta tabbata a gare shi a cikin ikkilisiya da kuma a cikin Kiristi Yesu, har yă zuwa dukan zamanai, har abada abadin! Amin.

Gama Allah bai ba mu ruhun tsoro ba, sai dai ruhun iko, na ƙauna da kuma na kamunkai.

Gama Allah bai ba mu ruhun tsoro ba, sai dai ruhun iko, na ƙauna da kuma na kamunkai.

in muka jimre,

za mu yi mulki tare da shi.

In muka yi mūsunsa,

shi ma zai yi mūsunmu;

Coragem e perseverança

Sê forte e corajoso! O Senhor teu Deus é contigo por onde quer que andares. Não desanime, porque a alegria do Senhor é a vossa força.

Ba ni na umarce ka ba? Ka yi ƙarfin hali ka kuma kasance da rashin tsoro. Kada ka ji tsoro; kada ka karaya, gama Ubangiji Allahnka zai kasance tare da kai duk inda za ka je."

Ba ni na umarce ka ba? Ka yi ƙarfin hali ka kuma kasance da rashin tsoro. Kada ka ji tsoro; kada ka karaya, gama Ubangiji Allahnka zai kasance tare da kai duk inda za ka je."

Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali. Kada ku ji tsoro, ko ku firgita saboda su, gama Ubangiji Allahnku yana tafe tare da ku, ba zai taɓa barinku ko yă yashe ku ba."

Gama Ubangiji Allahnku, yana tafe tare da ku, zai yaƙi abokan gābanku dominku, yă ba ku nasara."

Gama Ubangiji Allahnku, yana tafe tare da ku, zai yaƙi abokan gābanku dominku, yă ba ku nasara."

Nehemiya ya ce, "Ku koma gidajenku ku ci abinci mai kyau, ku sha abin sha mai zaƙi, ku kuma aika wa wanda ba shi da shi. Wannan rana mai tsarki ce ga Ubangijinmu. Kada ku yi baƙin ciki, gama farin cikin Ubangiji shi ne ƙarfinku."

Mayaƙa na jiki ne kawai suke tare da shi, amma Ubangiji Allahnmu ne yake tare da mu, zai kuwa taimake mu yă kuma yi yaƙinmu." Mutane kuwa suka amince da maganar Hezekiya, Sarkin Yahuda.

Amma game da ku, ku ƙarfafa kada ku fid da zuciya, gama za a ba ku ladan aikinku."

Dawuda ya kuma ce wa Solomon ɗansa, "Ka yi ƙarfin hali, ka kuma yi aikin. Kada ka ji tsoro ko ka fid da zuciya, gama Ubangiji Allah, Allahna, yana tare da kai. Ba zai bari ka ji kunya ko yă yashe ka ba, sai an gama dukan aikin saboda hidimar haikalin Ubangiji.

Girma da iko

da ɗaukaka, da daraja da kuma nasara naka ne, ya Ubangiji,

gama kome a sama da ƙasa naka ne.

Mulki kuma naka ne, ya Ubangiji;

an kuma ɗaukaka ka a matsayin kai a bisa duka.

Ku dogara ga Ubangiji da kuma ƙarfinsa;

ku nemi fuskarsa kullum.

Fortalecidos na Palavra

A Palavra de Deus é viva e eficaz. Ela nos fortalece, nos guia e nos equipará para toda boa obra.

Maganar Allah tana da rai, tana kuma da ƙarfin aiki. Ta fi kowane takobi mai baki biyu kaifi. Maganarsa takan ratsa har ciki-ciki, tana raba rai da ruhu, gaɓoɓi da kuma ɓargon ƙashi; har sai ta tone ainihi wane ne muke.

Ku zauna a faɗake; ku dāge cikin bangaskiya; ku zauna da ƙarfafawa; ku yi ƙarfi.

Ku zauna a faɗake; ku dāge cikin bangaskiya; ku zauna da ƙarfafawa; ku yi ƙarfi.

Ku zauna a faɗake; ku dāge cikin bangaskiya; ku zauna da ƙarfafawa; ku yi ƙarfi.

Saƙona da wa’azina ba su zo cikin hikima da kalmomin lallashi ba, sai dai da nuna ikon Ruhu, domin kada bangaskiyarku ta dogara a kan hikimar mutane, sai dai a kan ikon Allah.

Gama saƙon gicciye wauta ne ga waɗanda suke hallaka, amma a gare mu, mu da ake ceto, ikon Allah ne.

Gama saƙon gicciye wauta ne ga waɗanda suke hallaka, amma a gare mu, mu da ake ceto, ikon Allah ne.

Promessas de força

Quando estou fraco, o Senhor me sustenta. Ele restaura minha alma, fortalece meu coração e guia meus passos.

In Ubangiji ya ji daɗin hanyar da mutum yake bi,

zai sa sawu su kahu;

ko ya yi tuntuɓe, ba zai fāɗi ba,

gama Ubangiji yakan riƙe shi da hannunsa.

Ceton adalai kan zo daga Ubangiji;

shi ne mafaka a lokacin wahala.

Ubangiji yana kusa da waɗanda suka karai

ya kuma cece waɗanda aka ragargaza a ruhu.

Ubangiji yakan cece bayinsa;

ba wanda yake neman mafaka a wurinsa da za a hukunta.

Ku yi ƙarfin hali ku kuma ƙarfafa,

dukanku masu sa bege a kan Ubangiji.

Ba da takobinsu ba ne suka ci ƙasar,

ba kuwa ƙarfin hannunsu ne ya ba su nasara ba;

hannun damanka ne, ƙarfin hannunka,

da kuma hasken fuskarka, gama ka ƙaunace su.

Amma zan rera game da ƙarfinka,

da safe zan rera game da ƙaunarka;

gama kai ne mafakata,

kagarata a lokacin wahala.

Ya ƙarfina, na rera yabo gare ka;

kai, ya Allah, kai ne kagarata,

Allah mai ƙaunata.

Tun ina yaro, ya Allah, ka koya mini

har wa yau ina furta ayyukanka masu banmamaki.

Ko sa’ad da na tsufa da furfura,

kada ka yashe ni, ya Allah,

sai na furta ikonka ga tsara mai zuwa,

ƙarfinka ga dukan waɗanda suke zuwa.

Ko da yake ka sa na ga wahaloli,

masu yawa da kuma masu ɗaci,

za ka sāke mayar mini da rai;

daga zurfafan duniya

za ka sāke tā da ni.

Za ka ƙara girmana

ka sāke ta’azantar da ni.

Jikina da zuciyata za su iya raunana,

amma Allah ne ƙarfin zuciyata

da kuma rabona har abada.

Jikina da zuciyata za su iya raunana,

amma Allah ne ƙarfin zuciyata

da kuma rabona har abada.

Jikina da zuciyata za su iya raunana,

amma Allah ne ƙarfin zuciyata

da kuma rabona har abada.

Perseverança e vitória

Se Deus é por nós, quem será contra nós? A Palavra da cruz é poder de Deus para os que são salvos.

Me za mu ce ke nan game da wannan abu? In Allah yana goyon bayanmu, wa kuwa zai iya gāba da mu?

Mun kuma san cewa a cikin dukan abubuwa Allah yana aikata alheri ga waɗanda suke ƙaunarsa, yana waɗanda aka kira bisa ga nufinsa.

Gama tun halittar duniya halayen Allah marar ganuwa, madawwamin ikonsa da kuma allahntakarsa, ana iya ganinsu sarai, ana fahimtarsu ta wurin abubuwan da Allah ya halitta, domin kada mutane su sami wata hujja.

Masu albarka ne waɗanda ƙarfinsu yana daga gare ka,

waɗanda suka kafa zukatansu a yin tafiya zuwa wuri mai tsarki ne.

Suna ta ƙara ƙarfi,

har sai kowanne ya bayyana a gaban Allah a Sihiyona.

Sa’ad da alhini ya yi yawa a cikina,

ta’aziyyarka ta kawo farin ciki wa raina.

Raina ya gaji da baƙin ciki;

ka ƙarfafa ni bisa ga maganarka.

Ta’aziyyata cikin wahalata ita ce

alkawarinka yana kiyaye raina.

Ko da na yi tafiya a tsakiyar wahala,

kana kiyaye raina;

ka miƙa hannunka a kan fushin maƙiyana,

da hannunka na dama ka cece ni.

Sa’ad da ƙarfina ya kāre a cikina,

kai ne wanda ya san hanyata.

A hanyar da nake tafiya

mutane sun kafa mini tarko.

Waɗansu sun dogara a kekunan yaƙi waɗansu kuma a dawakai,

amma mu, mun dogara a cikin sunan Ubangiji Allahnmu.

Ya Ubangiji, sarki yana farin ciki cikin ƙarfinka.

Yana farin cikinsa ƙwarai cikin nasarorin da ka ba shi!

Daga leɓunan yara da jarirai

ka kafa yabo domin su sa abokan gābanka

da masu ɗaukan fansa su yi shiru.

Em todo tempo

O Senhor fortalece de manhã à noite, do berço à velhice. Nenhum obstáculo é grande demais quando Deus é nossa força.

Ubangiji Mai Iko Duka shi ne ƙarfina;

yakan mai da ƙafafuna kamar na barewa,

yakan sa in yi tafiya a wurare masu tsayi.

"A, Ubangiji Mai Iko Duka, ka yi sammai da duniya ta wurin ikonka mai girma da kuma hannunka mai iko. Ba abin da ya gagare ka.

Saboda haka ga abin Ubangiji Allah Maɗaukaki yana cewa,

"Domin mutanen sun yi waɗannan maganganu,

zan mai da maganata a bakinku wuta

waɗannan mutane kuwa su zama itacen da za tă ci.

Zan ƙarfafa su a cikin Ubangiji

kuma a cikin sunansa za su yi tafiya,"

in ji Ubangiji.

Sai ya ce mini, "Wannan ce maganar Ubangiji ga Zerubbabel. ‘Ba ta wurin ƙarfi ba, ko ta wurin iko, sai dai ta wurin Ruhuna,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.

"Ku zo gare ni, dukanku da kuka gaji kuke kuma fama da kaya, zan kuwa ba ku hutu.

Yesu ya kalle su ya ce, "Ga mutum kam, wannan ba ya yiwuwa, amma ga Allah kuwa, dukan abubuwa masu yiwuwa ne."

gama ba ku ba ne kuke magana, amma Ruhun Ubanku ne yake magana ta wurinku.

Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan hankalinka, da kuma dukan ƙarfinka.’

Dawuda kuwa ya damu ƙwarai domin mutanensa suna niyyar su jajjefe shi da duwatsu, kowannensu ransa ya ɓace saboda ’ya’yansa maza da mata, amma Dawuda ya sami ƙarfafawa a cikin Ubangiji Allahnsa.

Ku, ’ya’yana ƙaunatattu, ku daga Allah ne, kun kuma yi nasara a kan magabtan Kiristi, domin wanda yake a cikinku ya fi wanda yake a duniya girma.

Gama Ubangiji ba ya

yashe mutane har abada.

Ko da ya kawo ɓacin rai, zai nuna tausayi sosai,

ƙaunarsa tana da yawa.

Gama ba haka kawai yake kawo wahala

ko ɓacin rai ga ’yan adam ba.

Publicidade
Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-06-22_10-02-25-