Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmãos de Jesus

Por Bíblia Online

Os irmãos de Jesus são mencionados nos Evangelhos. Embora inicialmente céticos sobre sua missão, alguns, como Tiago, tornaram-se líderes da igreja primitiva.

Menções nos Evangelhos

Jesus teve irmãos chamados Tiago, José, Simão e Judas. Eles conviveram com Ele na casa de Nazaré e participaram de sua vida pública.

Wannan ba shi ne ɗan kafinta nan ba? Ba mahaifiyarsa ba ce Maryamu, yan’uwansa kuma Yaƙub, Yusuf, Siman da Yahuda ba? Duk yan’uwansa mata kuma ba tare da mu suke ba? To, a ina wannan mutum ya sami dukan waɗannan abubuwa?"

Mahaifiyar Yesu da yan’uwansa

Yayinda Yesu yake cikin magana da taron, sai ga mahaifiyarsa da yan’uwansa tsaye a waje, suna so su yi magana da shi.

Mahaifiyar Yesu da yan’uwansa

Sai mahaifiyar Yesu tare da yan’uwansa suka iso. Suna tsaye a waje, sai suka aiki wani ciki kira shi. Taron yana zaune kewaye da shi, sai suka ce masa, "Mahaifiyarka da yan’uwanka suna waje, suna nemanka."

Ya yi tambaya ya ce, "Su wane ne mahaifiyata, da yan’uwana?"

Sai ya dubi waɗanda suke zaune kewaye da shi ya ce, "Ga mahaifiyata da yan’uwana! Duk wanda yake aikata nufin Allah, shi ne ɗan’uwana, da yar’uwata, da kuma mahaifiyata."

Mahaifiyar Yesu da yan’uwansa

Sai uwar Yesu da yan’uwansa suka zo, domin su gan shi, amma ba su iya zuwa kusa da shi ba, saboda taron.

Da incredulidade à fé

Os irmãos de Jesus não criam nele inicialmente. Mas após a ressurreição, estavam entre os discípulos em oração.

sai yan’uwan Yesu suka ce masa, "Ya kamata ka bar nan ka tafi Yahudiya, don almajiranka su ga ayyukan banmamaki da kake yi. Ba wanda yake so a san shi da zai yi abu a ɓoye. Da yake kana yin waɗannan abubuwa, sai ka nuna kanka ga duniya." Domin ko yan’uwansa ma ba su gaskata da shi ba.

Yesu ya ce, "Kada ki riƙe ni, gama ban riga na koma wajen Uba tukuna ba. A maimako, ki tafi wajen yan’uwana ki gaya musu, Ina komawa wajen Ubana da Ubanku, wajen Allahna da kuma Allahnku.’ "

Waɗannan duka suka duƙufa cikin addu’a, tare da waɗansu mata da Maryamu mahaifiyar Yesu, da kuma tare da yan’uwansa.

Ban ga wani a ciki sauran manzanni ba, sai dai Yaƙub ɗan’uwan Ubangiji.

Ta wurin kawo ya’ya masu yawa zuwa ga ɗaukaka, ya dace cewa Allah, wanda dominsa da kuma ta wurinsa ne kome yake kasancewa, ya sa tushen cetonsu zama cikakke ta wurin shan wahala. Da shi wanda yake tsarkake mutane da kuma su waɗanda ake tsarkakewa duk yan iyali ɗaya ne. Saboda haka Yesu ba ya kunyan kiransu yan’uwansa.

Seja o primeiro