Pular para o conteúdo
Publicidade

Jejum e oração

Por Bíblia Online

Jejum e oração são disciplinas espirituais que andam juntas. Jesus jejuou, os apóstolos jejuaram, e a Bíblia ensina que o jejum fortalece a oração e nos aproxima do coração de Deus.

O exemplo de Jesus

Jesus jejuou quarenta dias no deserto antes de iniciar seu ministério. Ele ensinou que certas coisas só acontecem com oração e jejum.

Gwajin Yesu

Sa’an nan Ruhu ya kai Yesu cikin hamada don Iblis gwada shi. Bayan ya yi azumi yini arba’in da kuma dare arba’in, sai ya ji yunwa.

Ya amsa ya ce, "Saboda kuna da ƙarancin bangaskiya sosai. Gaskiya nake gaya muku, in kuna da bangaskiyar da take ƙanƙanuwa kamar ƙwayar mustad, za ku iya ce wa wannan dutse, Matsa daga nan zuwa can,zai kuwa matsa. Babu abin da zai gagare ku."

Azumi

"Sa’ad da kuma kuna azumi, kada ku ɓata fuska, yadda munafukai suke yi. Sukan ɓata fuskokinsu domin su nuna wa mutane cewa suna azumi. Gaskiya nake gaya muku, sun riga sun sami ladarsu cikakke. Amma sa’ad da kana azumi, ka shafa wa kanka mai, ka wanke fuskarka, domin kada mutane su ga alama cewa kana azumi, sai dai Ubanka kaɗai wanda ba a gani; Ubanka kuwa mai ganin abin da ake yi a ɓoye, zai sāka maka.

Azumi

"Sa’ad da kuma kuna azumi, kada ku ɓata fuska, yadda munafukai suke yi. Sukan ɓata fuskokinsu domin su nuna wa mutane cewa suna azumi. Gaskiya nake gaya muku, sun riga sun sami ladarsu cikakke.

Amma sa’ad da kana azumi, ka shafa wa kanka mai, ka wanke fuskarka, domin kada mutane su ga alama cewa kana azumi, sai dai Ubanka kaɗai wanda ba a gani; Ubanka kuwa mai ganin abin da ake yi a ɓoye, zai sāka maka.

inda kwana arba’in, Iblis ya gwada shi. Bai ci kome ba a cikin kwanakin nan, a ƙarshensu kuwa ya ji yunwa.

O jejum nas Escrituras

Ao longo da Bíblia, grandes homens e mulheres de fé jejuaram em momentos decisivos — buscando a Deus com urgência e devoção.

Musa ya kasance tare da Ubangiji kwana arba’in da dare arba’in, bai ci ba, bai sha ba. Ya kuma rubuta kalmomin alkawari a kan alluna, wato, dokoki goma.

Sai na juya wurin Ubangiji Allah na roƙe shi ta wurin addu’a da koke-koke, cikin azumi, ina saye da tsummoki, na kuma zauna a cikin toka.

Ban ci abinci mai kyau ba; ba nama ko ruwa inabin da ya shiga bakina; kuma ba na amfani da man shafawa gaba ɗaya har sai da sati nan uku suka wuce.

Ban ci abinci mai kyau ba; ba nama ko ruwa inabin da ya shiga bakina; kuma ba na amfani da man shafawa gaba ɗaya har sai da sati nan uku suka wuce.

"Ka tafi, ka tattara dukan Yahudawan da suke Shusha, ku yi azumi saboda ni. Kada ku ci ko ku sha, dare da rana har kwana uku. Ni kuwa da bayina za mu yi azumi yadda kuke yi. Idan aka yi haka, zan tafi wurin sarki, ko da yake wannan karya doka ce. Idan na hallaka, to, na hallaka."

Da na ji waɗannan abubuwa, sai na zauna na yi kuka. Na yi kwanaki ina makoki da azumi, na kuma yi addu’a a gaban Allah na sama.

A can, a bakin rafin Ahawa, na sa mu yi azumi, domin mu ƙasƙantar da kanmu a gaban Allah, mu kuma roƙe shi kiyaye mana hanya, da mu da ya’yanmu da kayanmu duka.

Saboda haka sai muka yi azumi, muka kai roƙonmu a wurin Allah, ya kuwa amsa mana.

Saboda haka sai muka yi azumi, muka kai roƙonmu a wurin Allah, ya kuwa amsa mana.

Dawuda ya roƙi Allah saboda yaron. Ya yi azumi, ya kuma shiga gidansa ya kwana kwance a ƙasa.

Mutanen Ninebe kuwa suka gaskata Allah. Aka yi shela a yi azumi, sai dukansu daga babba har zuwa ƙaraminsu, suka sa tufafin makoki.

Da saƙon Yunana ya kai kunnen sarkin Ninebe, sai ya tashi daga kujerar mulkinsa, ya tuɓe alkyabbarsa, ya sa rigar makoki, ya zauna cikin toka. Sai ya yi umarni a Ninebe cewa,

"Bisa ga umarnin sarki da fadawansa.

"Kada a bar wani mutum ko dabba, garke ko shannu, su ɗanɗana wani abu; kada a bari su ci ko su sha. Bari kowane mutum da dabba yafa rigunan makoki. Kowa roƙi Allah da gaske, kowa kuma bar mugayen ayyukan da yake yi. Wa ya sani? Ko Allah zai ji tausayinmu da kuma juyayinmu janye zafin fushinsa don kada mu hallaka."

Da Allah ya ga abin da suka yi, da kuma yadda suka juya daga mugayen hanyoyinsu sai ya ji tausayinsu, bai kawo hallaka a kansu yadda ya yi shirin yi ba.

O jejum que Deus escolheu

Isaías revela o jejum que agrada a Deus: soltar as cadeias da injustiça, libertar os oprimidos e repartir o pão com o faminto.

Suna cewa, Don me muka yi azumi,

ba ka kuma gani ba?

Me ya sa muka ƙasƙantar da kanmu,

ba ka kuma lura da wannan ba?

"Duk da haka a ranar azuminku, kuna yi yadda kuka ga dama

kuna kuma zaluntar dukan ma’aikata.

Azuminku yakan ƙare a faɗa da kuma hargitsi,

kuna ta naushin juna da mugayen naushe-naushe.

Ba za ku iya azumi kamar yadda kuke yi a yau

ku zaci za a ji muryarku can sama.

Irin azumin da na zaɓa ke nan,

rana guda kawai don mutum ya ƙasƙantar da kansa?

Sunkuyar da kanku kamar iwa kawai

kuna kuma kwance a tsummoki da toka?

Abin da kuke kira azumi ke nan

rana yardajje ga Ubangiji?

"Irin azumin da na zaɓa shi ne,

a kunce sarƙoƙin rashin adalci

a kuma kunce igiyoyin karkiya,

a yantar da waɗanda ake zalunta

a kuma kakkarye kowace karkiya?

"Irin azumin da na zaɓa shi ne,

a kunce sarƙoƙin rashin adalci

a kuma kunce igiyoyin karkiya,

a yantar da waɗanda ake zalunta

a kuma kakkarye kowace karkiya?

Ku kyakkece zuciyarku

"Ko yanzu", in ji Ubangiji,

"Ku juyo gare ni da dukan zuciyarku,

da azumi da kuka da makoki."

Ku kyakkece zuciyarku

"Ko yanzu", in ji Ubangiji,

"Ku juyo gare ni da dukan zuciyarku,

da azumi da kuka da makoki."

Ku yi shelar azumi mai tsarki;

ku kira tsarkakan taro.

Ku kira dattawa

da kuma dukan mazaunan ƙasar

zuwa gidan Ubangiji Allahnku,

ku kuma yi kuka ga Ubangiji.

A igreja primitiva

Os apóstolos jejuavam antes de decisões importantes. O jejum acompanhava a consagração de líderes e o envio de missionários.

Yayinda suna cikin sujada da azumi ga Ubangiji, Ruhu Mai Tsarki ya ce, "Ku keɓe mini Barnabas da Shawulu domin aikin da na kira su."

Yayinda suna cikin sujada da azumi ga Ubangiji, Ruhu Mai Tsarki ya ce, "Ku keɓe mini Barnabas da Shawulu domin aikin da na kira su."

Yayinda suna cikin sujada da azumi ga Ubangiji, Ruhu Mai Tsarki ya ce, "Ku keɓe mini Barnabas da Shawulu domin aikin da na kira su." Saboda haka bayan suka yi azumi da addu’a, sai suka ɗibiya musu hannuwansu a kansu suka sallame su.

Saboda haka bayan suka yi azumi da addu’a, sai suka ɗibiya musu hannuwansu a kansu suka sallame su.

Saboda haka bayan suka yi azumi da addu’a, sai suka ɗibiya musu hannuwansu a kansu suka sallame su.

Bulus da Barnabas suka naɗa musu dattawa a kowace ikkilisiya, tare da addu’a da azumi, suka miƙa su ga Ubangiji, wanda suka dogara da shi.

Praticando o jejum

Quando jejuares, unge a cabeça e lava o rosto. O jejum é entre você e Deus — não para impressionar os homens, mas para buscar ao Senhor.

ta kuwa zama gwauruwa sai da ta kai shekaru tamanin da huɗu. Ba ta taɓa barin haikali ba, tana sujada dare da rana, tana kuma azumi da addu’a.

An tuhumi Yesu a kan azumi

Suka ce masa, "Almajiran Yohanna sukan yi azumi da addu’a, haka ma almajiran Farisiyawa, amma naka sai ci da sha."

Yesu ya amsa ya ce, "Za ku iya sa abokan ango yin azumi yayinda yake tare da su? Amma lokaci yana zuwa, da za a ɗauke ango daga gare su. A waɗancan kwanakin ne za su yi azumi."

Da Yesu ya shiga gida, almajiransa suka tambaye shi a ɓoye, suka ce, "Me ya sa ba mu iya fitar da shi ba?"

Ya amsa ya ce, "Sai da addu’a kaɗai irin wannan yakan fita."

Ya amsa ya ce, "Sai da addu’a kaɗai irin wannan yakan fita."

Na yi fama, na shan wuya, ga kuma rashin barci sau da yawa. Na san abin da ake nufin da jin yunwa da ƙishirwa, sau da yawa kuwa na kasance da rashin abinci, na sha sanyi da zaman tsirara.

Duk da haka sa’ad da suke ciwo, na sanya rigar makoki

na ƙasƙantar da kaina da azumi.

Sa’ad da aka mayar mini da addu’oi babu amsa,

Seja o primeiro