Pular para o conteúdo
Publicidade

Liberdade

Por Bíblia Online

Cristo nos libertou para a liberdade. A Bíblia proclama a libertação do pecado, da condenação e de toda forma de escravidão espiritual. Na verdade de Cristo, somos verdadeiramente livres.

Liberdade em Cristo

Para a liberdade Cristo nos libertou. Se o Filho vos libertar, verdadeiramente sereis livres. Não volteis ao jugo da escravidão.

Yanci cikin Kiristi

Saboda yanci ne Kiristi ya yantar da mu. Sai ku tsaya daram, kada ku yarda ku sāke komawa ƙarƙashin nauyin bauta.

Yanci cikin Kiristi

Saboda yanci ne Kiristi ya yantar da mu. Sai ku tsaya daram, kada ku yarda ku sāke komawa ƙarƙashin nauyin bauta.

Saboda haka in Ɗan ya yantar da ku, za ku yantu da gaske.

Saboda haka in Ɗan ya yantar da ku, za ku yantu da gaske.

Ya’yan Ibrahim

Sai Yesu ya ce wa Yahudawan da suka gaskata da shi, "In dai kun riƙe koyarwata, ku almajiraina ne da gaske. Sa’an nan za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za yantar da ku."

Ya’yan Ibrahim

Sai Yesu ya ce wa Yahudawan da suka gaskata da shi, "In dai kun riƙe koyarwata, ku almajiraina ne da gaske. Sa’an nan za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za yantar da ku."

Livres da condenação

Não há condenação para os que estão em Cristo Jesus. A lei do Espírito nos libertou da lei do pecado e da morte.

Rai ta wurin Ruhu

Saboda haka, yanzu babu hukunci don waɗanda suke cikin Kiristi Yesu, gama ta wurin Kiristi Yesu dokar Ruhu mai ba da rai ta yantar da ni daga Dokar Musa.

Rai ta wurin Ruhu

Saboda haka, yanzu babu hukunci don waɗanda suke cikin Kiristi Yesu, gama ta wurin Kiristi Yesu dokar Ruhu mai ba da rai ta yantar da ni daga Dokar Musa. Gama abin da dokar ba iya yi saboda kāsawar mutuntaka ba, Allah ya yi shi sa’ad da ya aiko da Ɗansa a kamannin mutum mai zunubi, don zama hadaya ta zunubi. Ta haka, ya hukunta zunubi a cikin mutum mai zunubi. Ya yi haka domin cika bukatun adalcin doka a cikinmu, mu da ba ma rayuwa bisa ga mutuntaka, sai dai bisa ga Ruhu.

Gama an sa halitta a cikin wulaƙanci, ba da son ta ba, sai dai ta wurin nufin wannan da ya mai da ita haka, da bege cewa za a yantar da halitta kanta daga bautarta ga ruɓewa a kuma kawo ta cikin yancin ɗaukakar ya’yan Allah.

Amma a yanzu da aka yantar da ku daga zunubi kuka kuma zama bayi ga Allah, ribar da kuka samu tana kai ga zaman tsarki, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne.

Amma a yanzu da aka yantar da ku daga zunubi kuka kuma zama bayi ga Allah, ribar da kuka samu tana kai ga zaman tsarki, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne.

Bayi ga adalci

Me za mu ce ke nan? Za mu ci gaba yin zunubi domin ba ma ƙarƙashin doka sai dai ƙarƙashin alheri? Sam, ko kaɗan!

Adalci ta wurin bangaskiya

Amma yanzu an bayyana wani adalci daga Allah, wannan adalcin bai danganta ga doka ba, Doka da Annabawa suna ba da shaida game da wannan adalci. Wannan adalcin Allah yana zuwa ta wurin bangaskiya a cikin Yesu Kiristi ga dukan waɗanda suka ba da gaskiya ne. Ba bambanci, gama duka sun yi zunubi suka kuma kāsa ga ɗaukakar Allah, an kuma kuɓutar da su kyauta ta wurin alherinsa bisa ga aikin fansar da ya zo ta wurin Yesu Kiristi.

O Espírito liberta

Onde está o Espírito do Senhor, aí há liberdade. Olhe onde temos liberdade de acessar o trono da graça com confiança.

Ubangiji fa, shi ne Ruhu, kuma duk inda Ruhun Ubangiji yake, a nan yanci yake.

Ubangiji fa, shi ne Ruhu, kuma duk inda Ruhun Ubangiji yake, a nan yanci yake.

A cikinsa, kuma ta wurin bangaskiya a cikinsa ne muke da ƙarfin halin zuwa kusa da Allah gabagadi.

"Ruhun Ubangiji yana kaina,

domin ya shafe ni,

in yi wa matalauta wa’azin bishara.

Ya aiko ni in yi shelar yanci ga yan kurkuku,

in kuma buɗe idanun makafi,

in ba da yanci ga waɗanda aka danne.

"Ruhun Ubangiji yana kaina,

domin ya shafe ni,

in yi wa matalauta wa’azin bishara.

Ya aiko ni in yi shelar yanci ga yan kurkuku,

in kuma buɗe idanun makafi,

in ba da yanci ga waɗanda aka danne.

Shekarar tagomashin Ubangiji

Ruhun Ubangiji Mai Iko Duka yana a kaina,

domin Ubangiji ya shafe ni

domin in yi wa’azi labari mai daɗi ga matalauta.

Ya aiko ni in warkar da waɗanda suka karai a zuci,

don in yi shelar yanci don ɗaurarru

in kuma kunce yan kurkuku daga duhu

Liberdade responsável

Fomos chamados à liberdade, mas não usemos a liberdade como pretexto para a carne. Tudo é lícito, mas nem tudo convém.

Ku yan’uwana, an kira ku ga zama yantattu. Amma kada ku yi amfani da yancinku don aikata ayyukan mutuntaka a maimakon haka, ku yi hidimar juna da ƙauna.

Ku yan’uwana, an kira ku ga zama yantattu. Amma kada ku yi amfani da yancinku don aikata ayyukan mutuntaka a maimakon haka, ku yi hidimar juna da ƙauna.

Ku yi rayuwa kamar mutanen da aka yantar, sai dai kada ku yi amfani da yancinku a matsayin hujjar aikata mugunta; ku yi rayuwa kamar bayin Allah.

Ku yi rayuwa kamar mutanen da aka yantar, sai dai kada ku yi amfani da yancinku a matsayin hujjar aikata mugunta; ku yi rayuwa kamar bayin Allah.

Fasikanci

"Ina da dama in yi kome," sai dai ba kome ba ne yake da amfani. "Ina da dama in yi kome" sai dai ba abin da zai mallake ni.

Amma duk mai duba cikakkiyar ƙa’idan nan ta yanci, ya kuma nace a kanta, ya zama ba mai ji ne kawai mance ba, sai dai mai yi ne zartar, to wannan shi za a yi wa albarka a cikin abin da yake yi.

Amma duk mai duba cikakkiyar ƙa’idan nan ta yanci, ya kuma nace a kanta, ya zama ba mai ji ne kawai mance ba, sai dai mai yi ne zartar, to wannan shi za a yi wa albarka a cikin abin da yake yi.

A liberdade que permanece

Conhecer a verdade é o caminho da liberdade duradoura. Cristo nos resgatou e nos fez livres para viver em plenitude.

Zan yi ta yawo a sake

gama na nemi farillanka.

Zan yi ta yawo a sake

gama na nemi farillanka.

Adali zai iya kasance da wahala da yawa,

amma Ubangiji yakan cece shi daga dukansu;

Bari masu ƙaunar Ubangiji su ƙi mugunta,

gama yana tsaron rayukan amintattunsa

yana kuma kuɓutar da su daga hannun mugaye.

Ka taimake mu, ya Allah Mai Cetonmu,

saboda ɗaukakar sunanka;

ka cece mu ka kuma gafarta mana zunubanmu

saboda sunanka.

Allah ya shirya masu kaɗaici a cikin iyalai,

ya jagorance yan kurkuku da waƙoƙi;

amma yan tawaye suna zama a ƙasa mai zafin rana.

"Saboda haka, yan’uwana, ina so ku san cewa ta wurin Yesu ana sanar muku da gafarar zunubi. Ta wurinsa kowa da ya gaskata an kuɓutar da shi daga dukan abin da Dokar Musa ba iya kuɓutar ba.

"Saboda haka, yan’uwana, ina so ku san cewa ta wurin Yesu ana sanar muku da gafarar zunubi. Ta wurinsa kowa da ya gaskata an kuɓutar da shi daga dukan abin da Dokar Musa ba iya kuɓutar ba.

A kuna a ware da Allah, kuka kuma zama abokan gāba a cikin tunaninku saboda mugun halinku.

Itacen inabi da kuma rassa

"Ni ne kuringar inabi na gaskiya, Ubana kuwa shi ne manomin. Yakan sare kowane reshe a cikina da ba ya ya’ya, amma yakan ƙundume kowane reshe da yake ba da ya’ya, domin ƙara ba da ya’ya. Kun riga kun zama masu tsabta saboda maganar da na yi muku. Ku kasance a cikina, ni kuma zan kasance a cikinku. Babu reshen da zai iya yin ya’ya da kansa, dole kasance a jikin kuringar inabin. Haka ku ma, ba za ku iya ba da ya’ya ba sai kun kasance a cikina.

"Ni ne kuringar inabin; ku ne kuma rassan. In mutum ya kasance a cikina ni kuma a cikinsa, zai ba da ya’ya da yawa; in ba tare da ni ba, ba za ku iya yin kome ba. Duk wanda bai kasance a cikina ba, yana kamar reshen da aka jefar bushe; irin waɗannan rassan ne akan tattara, a jefa cikin wuta a ƙone. In kun kasance a cikina kalmomina kuma suka kasance a cikinku, ku roƙi kome da kuke so, za a kuwa ba ku. Wannan ne yakan kawo ɗaukaka ga Ubana, ku ba da ya’ya da yawa, kuna kuma nuna kanku ku almajiraina ne.

Seja o primeiro

Este artigo te tocou? Faça uma oração!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.