Pular para o conteúdo
Publicidade

Namoro

Por Bíblia Online

O namoro cristão deve ser vivido com sabedoria, pureza e propósito. A Bíblia orienta sobre escolher um cônjuge, guardar o coração e honrar a Deus em todo relacionamento.

Guardar o coração

Sobre tudo o que se deve guardar, guarda o teu coração, porque dele procedem as fontes da vida. O namoro exige vigilância e sabedoria.

Fiye da kome duka, ka tsare zuciyarka,

gama maɓulɓulan ruwan rijiyar rai ne.

Kada ku haɗa kai da marasa bi

Kada ku haɗa kai da marasa bi. Gama me ya haɗa adalci da mugunta? Ko kuwa me ya haɗa haske da duhu? Wace daidaituwa ce tsakanin Kiristi da Iblis? Me ya haɗa mai bi da marar bi?

Mutum biyu za su iya yin tafiya tare

in ba su yarda su yi haka ba?

Kada fa a ruɗe ku, "Ajiyar mugayen abokai yana ɓata hali mai kyau."

Pureza e santidade

O corpo é templo do Espírito Santo. A Bíblia nos chama a fugir da imoralidade e esperar no amor com paciência e respeito mútuo.

Ku guji fasikanci. Duk sauran zunubai da mutum yakan aikata suna waje da jikinsa, amma mai yin fasikanci, yana ɗaukar alhalin jikinsa ne. Ba ku san cewa jikin nan naku haikalin Ruhu Mai Tsarki ba ne wanda yake cikinku yake kuma daga Allah? Ku ba na kanku ba ne; saye ku fa aka yi da tsada, saboda haka, sai ku girmama Allah da jikinku.

"An yi abinci domin ciki ne, ciki kuma domin abinci." Amma Allah zai hallaka su duka. Ba a yi jiki saboda fasikanci ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki.

Sai dai in ba za su iya ƙame kansu ba, to, su yi aure, don fi kyau a yi aure, da sha’awa ta sha kan mutum.

Yan matan Urushalima, ku yi mini alkawari.

Ba za ku da ko ku farka ƙauna ba

sai haka ya zama lalle.

Ƙawaye

Aure zama abin girmamawa ga kowa, a kuma kiyaye gadon aure da tsabta, gama Allah zai hukunta masu zina da kuma dukan masu fasikanci.

A esposa prudente vem do Senhor

Deus criou o homem e a mulher para completarem-se. A casa e os bens são herança dos pais, mas a esposa prudente vem do Senhor.

Ubangiji Allah ya ce, "Bai yi kyau mutumin kasance shi kaɗai ba. Zan yi masa mataimakin da ya dace da shi."

Ana gādon dawakai da wadata daga iyaye ne,

amma mace mai basira daga Ubangiji ne.

Fiye da waɗannan duka, ku yi ƙaunar juna, gama ƙauna ce take haɗa kome gaba ɗaya.

Seja o primeiro