Pular para o conteúdo
Publicidade

Negação de Cristo

Por Bíblia Online

Negar a Cristo é o ato mais grave que um ser humano pode cometer. Jesus advertiu: quem me negar diante dos homens, eu o negarei diante do meu Pai que está nos céus.

A advertência de Jesus

Jesus alertou sobre as consequências eternas de negá-lo. Quem se envergonha dele, dele o Filho do Homem se envergonhará quando vier em glória.

Amma duk wanda ya yi mūsun sani na a gaban mutane, ni ma zan yi mūsun saninsa a gaban Ubana da yake cikin sama.

Duk wanda ya ji kunyata, da na kalmomina a wannan zamani na fasikanci da zunubi, Ɗan Mutum ma zai ji kunyarsa lokacin da ya shiga cikin ɗaukakar Ubansa, tare da tsarkakan mala’iku."

in muka jimre,

za mu yi mulki tare da shi.

In muka yi mūsunsa,

shi ma zai yi mūsunmu;

Exemplos e alertas

Pedro negou Jesus três vezes, mas foi restaurado. A Bíblia alerta contra falsos mestres que negam o Senhor que os resgatou.

Yesu ya amsa ya ce, "Gaskiya nake gaya maka, a daren nan, kafin zakara yi cara, za ka yi mūsun sanina sau uku."

Amma ya yi mūsu a gabansu duka. Ya ce, "Ban san abin da kike magana ba."

Malaman ƙarya da kuma hallakarsu

Amma a akwai annabawan ƙarya a cikin mutane, kamar yadda za a sami malaman ƙarya a cikinku. A ɓoye za su shigar da karkataccen koyarwa mai hallaka, har ma su yi mūsun Ubangiji mai iko duka wanda ya saye su suna kawo wa kansu hallaka farat ɗaya.

Wane ne maƙaryaci? Ai, shi ne mutumin da yake mūsun cewa Yesu shi ne Kiristi. Irin wannan mutum shi ne magabcin Kiristi, ya yi mūsun Uban da kuma Ɗan.

Kuka yi mūsun sanin Mai Tsarki da Mai Adalci kuka roƙa a sakar muku mai kisankai.

Seja o primeiro