Pular para o conteúdo
Publicidade

Profecia

Por Bíblia Online

A profecia é a voz de Deus revelada ao seu povo. Através dos profetas, Deus comunicou seus planos, advertiu contra o pecado e anunciou a vinda do Messias.

Profecia e revelação divina

A profecia na Bíblia não é invenção humana, mas homens santos de Deus falaram movidos pelo Espírito Santo, revelando os mistérios divinos.

Gama annabci bai taɓa samo tushensa daga nufin mutum ba, sai dai mutane sun yi magana daga Allah yayinda Ruhu Mai Tsarki ya bishe su.

Ba shakka, Ubangiji Mai Iko Duka ba ya yin wani abu

ba tare da ya sanar wa bayinsa annabawa ba.

Da ji wannan, sai aka yi musu baftisma a cikin sunan Ubangiji Yesu. Da Bulus ya ɗibiya musu hannuwansa, sai Ruhu Mai Tsarki ya sauka musu, suka kuwa yi magana da harsuna, suka kuma yi annabci.

Profecias messiânicas cumpridas

As profecias do Antigo Testamento sobre o Messias se cumpriram em Jesus. Seu nascimento, ministério e sacrifício foram anunciados séculos antes.

Saboda haka Ubangiji kansa zai ba ku alama. Ga shi budurwa za yi ciki, za haifi ɗa, za kuwa kira shi Immanuwel.

Duk wannan ya faru ne, don a cika abin da Ubangiji ya faɗi ta bakin annabin cewa, "Ga shi budurwa za yi ciki, za haifi ɗa, kuma za a kira shi Immanuwel" (wanda yake nufin "Allah tare da mu").

Zuwan sarkin Sihiyona

Ki yi murna ƙwarai, ya Diyar Urushalima!

Ki yi sowa, Diyar Urushalima!

Duba, ga sarkinki yana zuwa wurinki,

mai adalci yana kuma da ceto,

mai tawali’u yana kuma hawan jaki,

yana a kan ɗan aholaki, a kan yar jaka.

Adalci ta wurin bangaskiya

Amma yanzu an bayyana wani adalci daga Allah, wannan adalcin bai danganta ga doka ba, Doka da Annabawa suna ba da shaida game da wannan adalci. Wannan adalcin Allah yana zuwa ta wurin bangaskiya a cikin Yesu Kiristi ga dukan waɗanda suka ba da gaskiya ne. Ba bambanci,

Discernimento profético

A Bíblia nos alerta para examinar tudo e reter o que é bom. Nem todo que profetiza fala da parte de Deus — devemos provar os espíritos.

Gwada ruhohi

Abokaina ƙaunatattu, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku gwada ruhohi don ku ga ko daga Allah ne, domin annabawan ƙarya da yawa sun fito duniya.

Ku, ya’yana ƙaunatattu, ku daga Allah ne, kun kuma yi nasara a kan magabtan Kiristi, domin wanda yake a cikinku ya fi wanda yake a duniya girma.

amma ku gwada kome, ku riƙe abin da yake mai kyau, ku ƙi kowace mugunta.

Itace da ya’yansa

"Ku yi hankali da annabawan ƙarya. Sukan zo muku da kamannin tumaki, amma daga ciki mugayen kyarketai ne.

Saboda haka, duk abin da kuke so mutane su yi muku, ku ma sai ku yi musu, domin wannan shi ne Doka da koyarwar Annabawa sun ƙunsa.

In ina da baiwar annabci, ina kuma iya fahimtar dukan asirai da dukan ilimi, in kuma ina da bangaskiyar da zan iya kawar da manyan duwatsu, amma ba ni da ƙauna, ni ba kome ba ne.

Don haka, yanzu ku ba baƙi ba ne, ku kuma ba bare ba ne. Ku yan ƙasa ne tare da mutanen Allah, iyalin gidan Allah kuma. Ku gini ne wanda manzanni da annabawa suke tushensa, Kiristi kuma shi ne dutse mafi muhimmanci na ginin.

"Ka koma ka ce wa Hezekiya, shugaban mutanena, Ga abin da Ubangiji Allah na mahaifinka Dawuda ya ce, na ji addu’arka na kuma ga hawayenka; zan warkar da kai. A rana ta uku daga yau za ka haura zuwa haikalin Ubangiji.

Seja o primeiro