Pular para o conteúdo
Publicidade

O Senhor é o meu pastor

Por Bíblia Online

O Salmo 23 é a expressão máxima da confiança em Deus como Pastor. Jesus se declarou o Bom Pastor que conhece suas ovelhas, cuida delas e dá a própria vida por elas.

O Senhor é o meu Pastor

Davi declarou com confiança que o Senhor é seu pastor e nada lhe faltará. Ele nos guia, nos restaura e nos conduz em caminhos de justiça.

Ubangiji ne yake kiwona, ba zan rasa kome ba,

Ubangiji ne yake kiwona, ba zan rasa kome ba,

Yakan sa in kwanta a makiyaya mai ɗanyar ciyawa,

yakan bi da ni kusa da ruwaye marar hayaniya,

yakan maido da raina.

Yakan bi da ni a hanyoyin adalci

saboda sunansa.

Ka cece mutanenka ka kuma albarkace gādonka;

ka zama mai kiwonsu ka kuma riƙe su har abada.

O Bom Pastor

Jesus é o Bom Pastor que conhece suas ovelhas pelo nome. Ele dá a vida por elas, as protege e nenhuma pode ser arrebatada de sua mão.

"Ni ne makiyayi mai kyau. Makiyayi mai kyau yakan ba da ransa domin tumakin.

"Ni ne makiyayi mai kyau; na san tumakina, tumakina kuma sun san ni, kamar yadda Uba ya san ni, ni kuma na san Uba, ina kuwa ba da raina domin tumakin. Ina da waɗansu tumaki da ba na wannan garken ba ne. Dole ne in kawo su su ma. Za su saurari muryata, za su kasance garke guda ɗaya, makiyayi guda kuma.

Mutumin da ya shiga ta ƙofa makiyayin tumakinsa ne. Mai gadin yakan buɗe wa makiyayin ƙofa, tumakin kuma sukan saurari muryarsa. Yakan kira tumakinsa da suna, kuma fid da su waje. Sa’ad da ya fitar da dukan nasa waje, sai ya ja gabansu, tumakinsa kuma sukan bi shi domin sun san muryarsa.

Gama kuna kama da tumakin da suka ɓace, amma yanzu kun dawo ga Makiyayi da kuma Mai lura da rayukanku.

Sa’ad da kuwa Babban Makiyayin ya bayyana, za ku karɓi rawanin ɗaukaka marar koɗewa.

O cuidado pastoral de Deus

Como pastor terno e forte, Deus carrega os cordeiros nos braços e guia com cuidado as ovelhas que amamentam.

Duba, Ubangiji Mai Iko Duka yana zuwa da iko,

hannunsa kuma yana yin mulki dominsa.

Duba, ladarsa tana tare da shi,

sakamakonsa kuma na rakiyarsa.

Yakan lura da garkensa kamar makiyayi.

Yakan tattara tumaki wuri ɗaya

riƙe su kurkusa da ƙirjinsa;

a hankali kuma yakan bi da masu ba da mama.

Seja o primeiro