Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Coríntios 11

24 bayan ya yi godiya, sai ya kakkarya ya ce, "Wannan jikina ne, wanda yake dominku, ku yi wannan don tunawa da ni." 25 Haka kuma bayan cimar, ya ɗauki kwaf, yana cewa, "Wannan kwaf ne sabon alkawari a jinina; ku yi wannan, a duk sa’ad da kuke sha, don tunawa da ni." 26 Gama a duk sa’ad da kuke cin wannan burodi, kuke kuma sha daga wannan kwaf, kuna shelar mutuwar Ubangiji ne har dawo.

27 Saboda haka, duk wanda ya ci burodin ko ya sha daga kwaf na Ubangiji da rashin cancanta, ya yi laifin wulaƙanta jiki da jinin Ubangiji ke nan. 28 Dole kowa bincike kansa kafin ci burodin kuma sha daga kwaf ɗin.

Veja também