Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Coríntios 15

51 Ku saurara, in gaya muku wani asiri. Ba dukanmu ne za mu yi barci ba, sai dai duk za a sauya kamanninmu 52 farat ɗaya, cikin ƙyaftawar ido, da busan ƙaho na ƙarshe. Gama za a busa ƙaho, za a da matattu da jiki irin da ba ya ruɓewa, za a kuma sauya kamanninmu.

Veja também