Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Korintiyawa 6:12,13

Fasikanci

12 "Ina da dama in yi kome," sai dai ba kome ba ne yake da amfani. "Ina da dama in yi kome" sai dai ba abin da zai mallake ni. 13 "An yi abinci domin ciki ne, ciki kuma domin abinci." Amma Allah zai hallaka su duka. Ba a yi jiki saboda fasikanci ba, sai dai domin Ubangiji, Ubangiji kuma domin jiki.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.