Pular para o conteúdo
Publicidade

1 João 3

1 Dubi irin ƙaunar da Uba ya ƙaunace mu da ita mana, har ana ce da mu ya’yan Allah! Haka kuwa muke! Dalilin da ya sa duniya ba san mu ba shi ne, don ba san shi ba. 2 Abokaina ƙaunatattu, yanzu, mu ya’yan Allah ne, kuma abin da za mu zama nan gaba ba a riga an bayyana ba. Sai dai mun san cewa sa’ad da Kiristi ya bayyana, za mu zama kamar sa, domin za mu gan shi kamar yadda yake.

Veja também