19 Muna ƙauna, domin ya ƙaunace mu da farko. 20 Duk wanda ya ce, "Ina ƙaunar Allah," amma yana ƙin ɗan’uwansa, maƙaryaci ne. Gama duk wanda ba ya ƙaunar ɗan’uwansa da yake gani, ba zai iya ƙaunar Allah wanda ba ya gani ba.
Publicidade

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.