15 Amma kamar yadda wanda ya kira ku yake mai tsarki, haka ku ma sai ku kasance masu tsarki cikin dukan abubuwan da kuke yi; 16 gama a rubuce yake cewa, "Ku zama masu tsarki, domin ni mai tsarki ne."1.16 Fir 11.44,45; Fir 19.2; Fir 20.7