Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Bitrus 1

23 Gama an sāke haihuwarku, ba da iri da yake lalacewa ba, sai dai marar lalacewa, ta wurin rayayyiya da kuma madawwamiyar maganar Allah. 24 Gama,

"Dukan mutane kamar ciyawa suke,

darajarsu kuma kamar furannin jeji ne;

ciyawa takan yanƙwane furannin kuma su kakkaɓe,

25 amma maganar Ubangiji tana nan har abada."1.25 Ish 40.6-8

Wannan kuwa ita ce kalmar da aka yi muku wa’azi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também