Publicidade

1 Pedro 5

5 Samari, ku ma, ku yi biyayya ga waɗanda suka girme ku. Dukanku, ku yafa sauƙinkai ga juna, domin,

"Allah yana gāba da mai girman kai,

amma yakan yi alheri ga mai sauƙinkai."5.5 K Mag 3.34

6 Saboda haka, ku ƙasƙantar da kanku a ƙarƙashin hannun Allah mai ƙarfi, don ɗaukaka ku a lokacin da ya ga dama.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-