Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 13

11 Sama’ila ya ce, "Me ke nan ka yi?"

Shawulu ya ce, "Sa’ad da na ga mutane suna watsewa, kai kuwa ba ka zo cikin lokaci ba, ga Filistiyawa kuma suna taruwa a Mikmash, 12 sai na yi tunani cewa, Yanzu Filistiyawa za su gangaro su fāɗa mini a Gilgal, ga ni kuma ban riga na nemi nufin Ubangiji ba.Shi ya sa ya zama mini tilas in miƙa hadaya ta ƙonawa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também