Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 17

37 Ubangiji wanda ya cece ni daga kumbar zaki da kuma kumbar beyar, zai cece ni daga hannun wannan Bafilistin."

Shawulu ya ce wa Dawuda, "Je ka, Ubangiji kasance tare da kai."

Veja também