Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 20

16 Saboda haka Yonatan ya yi yarjejjeniya da gidan Dawuda cewa Ubangiji kawo dukan maƙiyin Dawuda ga mutuwa. 17 Yonatan kuwa ya sa Dawuda ya sāke tabbatar masa rantsuwansa game da abokantakarsa da shi, gama yana ƙaunar Dawuda kamar ransa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também