Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 28:7,15

7 Shawulu ya ce wa fadawansa, "Ku nemo mini wata mace mai duba domin in tafi wurinta in yi tambaya."

Suka ce, "Akwai guda a En Dor."

15 Sama’ila ya ce wa Shawulu, "Don me ka dame ni, ta wurin hauro da ni?"

Shawulu ya ce, "Ina cikin babban damuwa ce, Filistiyawa sun fāɗa mini, Allah kuma ya juya mini baya. Bai amsa mini, ko ta mafarki, ko kuma ta annabawa ba, saboda haka na kira ka don ka gaya mini abin yi."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.