Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 4:11,17,22

11 Aka ƙwace akwatin alkawarin Ubangiji. Aka kuma kashe ’ya’yan Eli biyu, Hofni da Finehas.

17 Mutumin da ya kawo labarin ya ce, "Isra’ilawa sun gudu a gaban Filistiyawa, mayaƙan kuma sun sha mummunar ɗibga. ’Ya’yanka Hofni da Finehas su ma sun mutu. Aka kuma ƙwace akwatin alkawarin Allah."

22 Ta ce, "Ɗaukaka ta rabu da Isra’ila, gama an ƙwace akwatin alkawarin Allah."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.