Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Timoti 2

Umarnai a kan sujada

1 Da farko dai, ina gargaɗe ku cewa a yi roƙe-roƙe, ana addu’oi, ana yin addu’a a madadin waɗansu da kuma a yi godiya saboda kowane mutum 2 da sarakuna da dukan masu mulki, domin mu zauna lafiya, rai kuma kwance, muna bin Allah sosai a cikin natsuwa. 3 Wannan yana da kyau, yakan kuma gamshi Allah Mai Cetonmu,

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também