Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Timoti 3

4 Dole iya tafiyar da iyalinsa da kyau, kuma tabbata cewa ya’yansa suna yin masa biyayya da ladabin da ya dace. 5 (In mutum bai san yadda zai tafiyar da iyalinsa ba, yaya zai iya kula da ikkilisiyar Allah?)

Veja também