Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Tessalonikawa 2

7 amma muka kasance masu sauƙinkai a cikinku, kamar yadda mahaifiya take lura da ƙananan ya’yanta. 8 Muka ƙaunace ku ƙwarai har muka ji daɗin bayyana muku, ba bisharar Allah kaɗai ba amma har rayukanmu ma, domin kun zama ƙaunatattu a gare mu.

Veja também

1 Tessalonicenses
Ver todos os capítulos de 1 Tessalonicenses