Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Korintiyawa 12

8 Sau uku na roƙi Ubangiji raba ni da wannan abu. 9 Amma ya ce mini, "Alherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ƙarfi ne ake ganin cikar ikona." Saboda haka, zan ƙara yin taƙama da farin ciki game da rashin ƙarfina, domin ikon Yesu Kiristi zauna tare da ni.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também