16 Wane alkawari ne tsakanin haikalin Allah da na gumaka? Gama mu haikalin Allah mai rai ne. Kamar yadda Allah ya ce,
"Zan zauna tare da su,
in yi tafiya a cikinsu,
zan zama Allahnsu,
su kuma za su zama mutanena."6.16 Fir 26.12; Irm 32.38; Ezk 37.27

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.