Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Pedro 3

11 Da yake za a hallaka dukan abubuwa ta haka, waɗanne irin mutane ne ya kamata ku zama? Ya kamata ku yi rayuwar tsarki da ta tsoron Allah, 12 yayinda kuke zuba ido ga zuwan ranar Allah kuna gaggauta zuwanta. Wannan rana za kawo wa sammai hallaka ta ƙunan wuta, abubuwa kuma za su narke don zafi.

Veja também

2 Pedro
Ver todos os capítulos de 2 Pedro