Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Sarakuna 20

2 Hezekiya ya juya fuskarsa wajen bango ya yi addu’a ga Ubangiji ya ce, 3 "Ya Ubangiji, ka tuna yadda na yi tafiya a gabanka da aminci da zuciya ɗaya, na kuma aikata abin da yake daidai a gabanka." Sai Hezekiya ya yi kuka mai zafi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também