Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Sarakuna 22

An sami Littafin Doka

1 Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Yedida yar Adahiya; mutuniyar Bozkat.

Veja também