Publicidade

2 Reis 3

6 To, a lokacin, Sarki Yoram ya tashi daga Samariya, ya tattara sojoji daga dukan Isra’ila. 7 Ya kuma aika da wannan saƙo ga Yehoshafat sarkin Yahuda cewa, "Sarkin Mowab ya yi mini tawaye. Za ka tafi tare da ni mu yaƙi Mowab?"

Sai sarkin Yahuda ya ce, "I, ina shirye mu tafi. Ai, sojojina sojojinka ne, dawakaina kuma dawakanka ne."

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-