21 Da Sarki Dawuda ya ji dukan abin da ya faru, sai ya husata ƙwarai. 22 Absalom kuwa bai yi wa Amnon wata magana ta alheri ko ta mugunta ba; ya ƙi jinin Amnon domin ya ci mutuncin ƙanuwarsa Tamar.
Publicidade
2 Sama’ila 13
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.