Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Sama’ila 21

10 Rizfa yar Aiya ta ɗauki tsumma ta yi wa kanta shimfiɗa a kan dutse. Tun daga farkon girbi har ruwa damina ya sauko a kan gawawwakin, ba yarda tsuntsayen sama su taɓa su da rana ko mugayen namun jeji da dare ba. 11 Da aka gaya wa Dawuda abin da Rizfa yar Aiya ƙwarƙwaran Shawulu ta yi,

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também