Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Sama’ila 22

5 Raƙumar ruwan mutuwa sun kewaye ni;

raƙumar ruwan hallaka suna cin ƙarfina.

6 Igiyoyin mutuwa sun nannaɗe ni;

tarkuna kuma suka auka mini.

7 "A cikin wahalata na yi kira ga Ubangiji;

na yi kira ga Allahna.

Daga cikin haikalinsa ya saurare muryata;

kukata ta zo kunnensa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também