Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Timóteo 1

Ƙarfafawa don zaman aminci

6 Saboda haka, ina so in faɗakar da kai, ka lura baiwan nan ta Allah, wadda take tare da kai ta wurin ɗibiya maka hannuwana. 7 Gama Allah bai ba mu ruhun tsoro ba, sai dai ruhun iko, na ƙauna da kuma na kamunkai.

Veja também

2 Timóteo
Ver todos os capítulos de 2 Timóteo