Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Timoti 2:19

19 Duk da haka, ƙaƙƙarfan tushen nan na Allah yana nan daram, an hatimce shi da wannan rubutu, "Ubangiji ya san waɗanda suke nasa,"2.19 Ƙid 16.5 (dubi Seftuwajin) da kuma, "Duk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, dole yă yi nesa da aikata mugunta."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

2 Timóteo
Ver todos os capítulos de 2 Timóteo