Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 15

4 Wane ne ba zai ji tsoronka,

kuma kawo ɗaukaka ga sunanka ba, ya Ubangiji?

Gama kai kaɗai ne mai tsarki.

Dukan al’ummai za su zo

su yi sujada a gabanka,

gama an bayyana ayyukan adalcinka."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também