10 Da wannan sai na fāɗi a gabansa, don in yi masa sujada. Amma ya ce mini, "Kada ka yi haka! Ni ma abokin bauta ne da kai da kuma ’yan’uwanka waɗanda suke riƙe da shaidar Yesu. Ka yi wa Allah sujada! Domin shaidar Yesu ita ce ruhun annabci."
Publicidade
Ru’uya ta Yohanna 19
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.