Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 4

8 Kowace a cikin halittu huɗu masu rai ɗin nan tana da fikafikai guda shida, tana kuma cike da idanu a ko’ina, har ma ƙarƙashin fikafikanta. Dare da rana ba sa fasa cewa,

" Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki

shi ne Ubangiji Allah Maɗaukaki,

wanda yake a , wanda yake a yanzu, wanda kuma yake nan gaba."

Veja também