Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 5

Naɗaɗɗen littafi da kuma Ɗan Ragon

1 Sa’an nan na ga a hannun damar wannan wanda yake zaune a kursiyin naɗaɗɗen littafi da rubutu a ciki da wajensa an kuma hatimce shi da hatimai bakwai. 2 Na kuma ga wani babban mala’ika yana shela da babbar murya cewa, "Wa ya cancanta ɓalle hatiman nan kuma buɗe naɗaɗɗen littafin?"

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também