Pular para o conteúdo
Publicidade

Ru’uya ta Yohanna 5:13,14

13 Sa’an nan na ji kowace halitta a sama da ƙasa da ƙarƙashin ƙasa da kuma bisan teku, da kome da yake cikinsu yana rerawa,

"Gare shi mai zama a kan kursiyin da kuma ga Ɗan Ragon

yabo da girma da ɗaukaka da iko,

sun tabbata har abada abadin!"

14 Sai halittu huɗun nan masu rai suka ce, "Amin", dattawan kuma suka fāɗi suka yi sujada.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.