Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayyukan Manzanni 18

9 Wata rana da dad dare, Ubangiji ya yi magana da Bulus a cikin wahayi ya ce, "Kada ka ji tsoro; ka ci gaba da yin magana, kada ka yi shiru. 10 Gama ina tare da kai, ba kuma wanda zai fāɗa maka ya cuce ka, domin ina da mutane da yawa a wannan birni."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também