Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayyukan Manzanni 2

23 An ba da wannan mutum gare ku bisa ga nufin Allah da kuma rigyasaninsa, ku kuma tare da taimakon mugayen mutane, kuka kashe shi ta wurin kafa shi a kan gicciye. 24 Amma Allah ya tashe shi daga matattu, ya yantar da shi daga azabar mutuwa, don ba ya yiwuwa mutuwa ta riƙe shi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também