29 Na san cewa bayan na tafi, mugayen kyarketai za su shigo cikinku ba za su kuwa ƙyale garken ba. 30 Ko cikinku ma mutane za su taso su karkatar da gaskiya don su jawo wa kansu almajirai.
Publicidade
Ayyukan Manzanni 20:29,30
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.