Pular para o conteúdo
Publicidade

Atos 6

9 Sai hamayya ta taso daga yan ƙungiyar Majami’a na Yantattu (kamar yadda ake kiransu), Yahudawan Sairin da Alekzandariya da kuma lardunan Silisiya da Asiya. Mutanen nan suka fara muhawwara da Istifanus,

11 Sa’an nan a asirce suka zuga waɗansu mutane su ce, "Mun ji Istifanus ya faɗa kalmomin saɓo game da Musa da kuma Allah."

Veja também