55 Amma Istifanus, cike da Ruhu Mai Tsarki, ya dubi sama ya kuma ga ɗaukakar Allah, da Yesu kuma tsaye a hannun dama na Allah. 56 Ya ce, "Ga shi, na ga sama a buɗe da kuma Ɗan Mutum tsaye a hannun dama na Allah."
Publicidade
Ayyukan Manzanni 7
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.