40 Bitrus ya fitar da su duka daga ɗakin; sa’an nan ya durƙusa ya yi addu’a. Da ya juya wajen matacciyar, sai ya ce, "Tabita, tashi." Ta buɗe idanunta, ta ga Bitrus sai ta tashi zaune.
Publicidade
Ayyukan Manzanni 9
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.